Labarai
Ana fuskantar barazanar faɗaɗar gobarar Amurka
Mummunar guguwa haɗe da iska mai ƙarfin gaske, na bazanar haifar da ƙarin gobara a sabbin wurare da dama na birnin Los Angeles, bayan shafe mako guda ƴan kwana-kwana na ta ƙoƙarin kashe wadda yanzu haka ake fama da ita a ƙasar.
Masu hasashen suna yin gargaɗin wani yanayi mai hatsarin gaske da sanyin safiyar Laraba.
Hukumar hasashen yanayi ta ƙasa ta ce guguwar na iya maida hannun agogo bayan kan nasarar da aka samu ta cin ƙarfin wutar a wasu wurare.
An yi ƙiyasin ta janyo asarar da ta kai ta dala biliyan ɗari biyu da saba’in da biyar. Gobarar ta shafe sama da mako guda tana ci ba tare da an iya kashe ta ba, inda ta lalata dubban gidaje da kashe aƙalla mutum 25.
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
