Connect with us

Labarai

Jihar Kwara Ta Kammala Jigilar Alhazan Bana

Published

on

Kashi na karshe na Mahajjata Dari uku da hudu  daga jihar Kwara da babban birnin tarayya Abuja sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin bana.

An dauki mahajjatan  ne a jirgin Air Peace Air craft APK7944 ta filin jirgin sama na Ilorin da misalin karfe 3 na daren Juma’a  zuwa Madina.

Jirgin na kunshe da Mahajjatan  jihar Kwara 286, da kuma Alhazai da ragowar Alhazai da jami’an hukumar alhazai na babban birnin tarayya su 18.

Hakan ya kawo karshen  jigilar Alhazai dubu uku da dari daya da biyu daga shiyyar Kwara,  wanda ya kunshi jihar Kwara, Ondo da kuma Ekiti.

A jiya Juma’a ne Alhazan  suka gudanar da zanga-zangar lumana don nuna bacin ransu kan jinkirin da aka samu na jigilarsu tun ranar Alhamis.

 

Ali Muhammad Rabi’u

Labarai

Labarai12 hours ago

Gwamnatin Jigawa Ta Ware Sama Da Naira Biliyan 1 Don Bunƙasa Kiwo Da Sana’o’i

Daga Usman Muhammad Zaria  Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kashe naira biliyan 1.124 domin ginawa da gyara cibiyoyin kiwo...

Labarai13 hours ago

Tinubu Ya Gargadi ’Yan Siyasa Kan Tashin Hankali Gabanin Zaɓen 2027

Daga Bello Wakili  Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gargaɗi ’yan siyasa da magoya bayansu kan guje wa tashin hankali,...

Labarai13 hours ago

Jigawa Ta Amince Da Naira Miliyan 570 Don Inganta Abinci Mai Gina Jiki

Daga Usman Muhammad Zaria  Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da ware naira miliyan 570 a matsayin tallafin haɗin...

Labarai13 hours ago

Jigawa Ta Ware Sama Da Naira Biliyan 1 Ga Ayyukan Samar Da Ruwa

Daga Usman Muhammad Zaria  Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kashe naira biliyan 1.116 domin gudanar da ayyukan samar da...

Labarai2 days ago

Sauye-sauyen Da Tinubu Ya Samar Ya Haifar Da Cigaba A Jihohi – Namadi

Daga Usman Muhammad Zaria  Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan matakan da...

Labarai2 days ago

Jigawa Ta Yi Nazarin Sabbin Tsare-tsaren Masaukin Alhazai A Saudiyya

Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce tana nazarin hanyoyin inganta jin daɗin alhazai...

Labarai3 days ago

Kano: Kotu Ta Umarci A Lalata Buhunan Fulawa Sama Da 400

Daga Khadijah Aliyu  Wata kotu a Jihar Kano ta bayar da umarnin lalata buhunan fulawa sama da 400 da suka...

Labarai4 days ago

Tinubu Ya Jaddada Ƙudurin Samar Da Ci Gaba A Jigawa

Daga Usman Muhammad Zaria  Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin gwamnatinsa na ci gaba da aiwatar da...

Labarai4 days ago

Shugaban Gidan Talabijin Na Katsina Abba Zayyan Ya Yi Murabus

Daga Isma’il Adamu  Babban Manajan gidan talabijin na Jihar Katsina (KTTV), Abba Zayyan, ya miƙa takardar murabus daga muƙaminsa a...

Labarai4 days ago

Namadi Ya Miƙa Buƙatu Uku Ga Tinubu Kan Ci gaban JiharJigawa

Daga Usman Muhammad Zaria  Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kai musu...

Mafi Shahara