Daga Nasir Malali Dakarun Sashe na biyu na Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun ceto mutane 23 da aka yi garkuwa...
Daga Yusuf Zubairu, Kaduna Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Yamma ta bayyana dawo da tsaro a matsayin babban fifikonta a cikin shirye-shiryen tallafa wa ci gaban...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci zama na 81 na Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya da za a gudanar a birnin...
Daga Khadijah Aliyu Karamar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano ta raba kayan makaranta guda 20,243 ga ɗaliban makarantun firamare daban-daban a faɗin ƙaramar hukumar. An gudanar...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada aniyarta ta ci gaba da aiki kafada da kafada da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta...
Daga Bello Wakili, Abuja Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya dawo Najeriya bayan ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron shugabannin ƙasashen BRICS karo na...
Daga Isma’il Adamu, Katsina Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, tare da haɗin gwiwar Hukumar Ilimin Firamare ta Jihar Katsina, SUBEB, sun ƙaddamar da...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Hukumar Tsaro Farin kaya ta Najeriya, NSCDC, reshen Jihar Zamfara, ta kama wani mutum mai shekaru 58, Emmanuel Okonkwo, bisa zargin yin...
Daga KHADIJAH ALIYU, Kano Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta tabbatar da kammala aikin faɗaɗa tsarin ban-ruwa na Dam ɗin...
Daga ALI MUHAMMAD RABIU Shirin Ƙarfafa Juriya Ga Sauyin Yanayi A Yankunan Busassun yankuna na Jihar Kwara, KWACReSAL, ya fara gudanar da sa ido da tantance...
Daga Aminu Dalhatu Hukumar Ilimin Bai-daya ta Jihar Zamfara, ZSUBEB, ta kaddamar da shirin shigar da yara makaranta na shekarar 2026, da nufin mayar da yara...
Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yaba wa Ƙungiyar Matasa Musulmi ta Duniya (WAMY) kan shirya aikin jinya da ake yi kyauta, wanda...
Daga Isma’il Adamu Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ƙaddamar da yakin neman zabenta a shiyyar Daura ta Jihar Katsina, inda ta sake jaddada matsayinta na...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Gwamnatin Jihar Zamfara ta daga ranar komawar ɗalibai makaranta a duk makarantun gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar da makonni...
Asalin hoton,AFP via Getty Images Hukumomi a Philippine sun ce za a iya ɗaukan makonni ko ma watanni kafin tantance mutanen da gobarar jirgin ruwa ta...