Labarai
Kotu a Hong Kong ta Samu Fitaccen Dan Jarida Jimmy Lai da Laifin Cin Amanar Kasa
Wata kotu a Hong Kong ta gano wani babban dan jarida kuma mai rajin kare dimokradiyya, Jimmy Lai da laifin cin amanar kasa da kuma hada baki da wasu sojojin kasashen waje.
Mr Lai wanda ɗan asalin ƙasar Birtaniya ne, ya je kotun domin saurarar shari’ar.
Tuni dai Lai mai kimanin shekaru 78 da haihuwa ya soki hukuncin, inda ya bayyana shi a matsayin bita da ƙullin siyasa.
Ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam da kuma ƙasashen yamma sun yi allawadai da hukuncin.
Lai shi ne fitaccen mutumin da aka fara tuhuma a ƙarƙashin wata dokar tsaron kasa mai cike da ce-ce-ku-ce wadda China ta ɓullo da ita a 2020.
bbc
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
-
Labarai6 days agoMasu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki
-
Labarai4 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
