Labarai
Shugaba Tinubu Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Harin Masallaci Ya Shafa A Kano
Shugaba Bola Tinubu ya umurci jami’an tsaro da su tabbatar da gudanar da bincike mai zurfi tare da gurfanar da wanda ake zargi da kai hari a wani masallaci a jihar Kano.
A cikin wata sanarwa da shugaban ya fitar, ya mika ta’aziyyarsa ga gwamnati da al’ummar jihar Kano bisa gobarar da ta yi sanadiyar mutuwar wasu masallata a wani masallaci da ke Larabar Abasawa a karamar hukumar Gezawa a jihar.
Ya yi Allah wadai da wannan mummunan lamari, ya kuma jajanta wa iyalan wadanda abin ya ritsa da su, tare da yin addu’ar samun sauki ga wadanda suka jikkata.
Bello Wakili
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
-
Labarai6 days agoMasu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki
