Majalisar Kasa Kan Abinci da Gina Jiki, wacce Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ke jagoranta, ta kafa wani kwamiti na Musamman Kan Kudi domin tsara tsarin...
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Asusun Jama’a ya kira tsofaffin shugabannin NNPCL da shugabannin yanzu domin su bayyana dalla-dalla kan hanyoyin amfani da naira tiriliyan 210 a...
Babban Kotun Jihar Kwara dake Ilorin, karkashin jagorancin Alƙali Ahmed Aliyu Gegele, ta yanke wa mutane biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya. Masu laifi, Abubakar Sodiki...
Majalisar Dokokin Jihar Kano (KNHA) ta fara shari’ar tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdulsalam bayan tuhumar aikata manyan laifuka, amfani da mukamin wajen fa’ida ta kansa, da...
Uwargidan Gwamnan Jihar Kebbi, Hajiya Zainab Nasare-Nasir, ta yi kira ga mutane masu arziki da su dauki darasi daga aikin agaji na Alhaji Tukur Wasoso, saboda...
Sojojin Najeriya sun karɓi motocin Vanquisher Light Armoured Personnel Carriers da aka kera a cikin ƙasa daga kamfanin sarrafa makamai na kasa (DICON). A yayin bikin...
Shugaban Jami’ar Tarayya dake Gusau (FUGUS), Farfesa Tukur Adamu, ya bayyana shirin kafa Cibiyar Bincike da Rubuce-Rubuce kan Tarihi da Al’adu na Zamfara. Farfesa Adamu ya...
Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya naɗa Ibrahim Aminu Masari a matsayin Mai ba shi Shawara na Musamman kan Harkokin Siyasa. Wata sanarwa da...
Daga Usman Muhammad Zaria Wata ƙungiyar al’umma mai suna Hadejia Advocacy ta yaba wa Gwamnan Jigawa, Umar Namadi, kan yadda ya shiga tsakani a lamarin Walida...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Sarkin Kauru da ke Jihar Kaduna, Alhaji Zakari Ya’u Shehu Usman, ya yi kira da a kara inganta tsaro a yankin, inda...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamna Umar Namadi ya tabbatar da cewa Gwamnatin Jigawa za ta bi sawun shari’ar sace ‘yar asalin jihar, Walida Abdulhadi, har zuwa...
Daga Aminu Dalhatu Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Gusau (FUGUS), Farfesa Tukur Adamu, ya sanar da shirin jami’ar na kafa Cibiyar Bincike da Adana Tarihi da...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kano ta zaɓi sabbin shugabanni domin jagorantar harkokin jam’iyyar. Zaɓen, wanda aka gudanar a ranar Talata,...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kashe sama da Naira Miliyan 853 domin sayen gidaje guda 96 daga gwamnatin tarayya. Kwamishinan Yada...
Ayyukan ban ruwa a yankin Kogin Benuwe na fuskantar barazana sakamakon taruwar Laka da Yashi a kogin, lamarin da ke kara dakile karfin ruwan tare da...