Daga Aminu Dalhatu Uwargidan Gwamnan Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta kaddamar da shirin rabon kayan abinci na watan Ramadan na bana. Wannan ce shekara ta...
Kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen gidan rediyon tarayyar Kaduna, ta raba buhunan shinkafa da sukari ga mambobinta a matsayin tallafin domin saukaka musu a lokacin...
Daga Aminu Dalhatu Jam’iyyar APC ta gudanar da tarukan zaɓen shugabanni na mazabu da na ƙananan hukumomi cikin nasara a dukkan mazabu 147 da ƙananan hukumomi...
An buɗe sabuwar Gadar TRC da aka gina a wurin tashar samar da wutar lantarki ta ruwa mai ƙarfin megawatt 6 (6MW) a Challawa, domin amfanin...
Wata ƙungiyar agaji mai suna Islamic Society of Eggon-land (ISE) ta bai wa fursunoni da ke Cibiyar Gyaran Hali ta Wamba kayan abinci na sahur da...
Gwamnatin Jihar Kwara ta miƙa kayan aikin asibiti da na jinya ga asibitin harabar Osi a jami’ar Jihar Kwara a wani ɓangare na ƙudirin ta na...
Majalisar Nigeria Union of Journalists (NUJ) reshen Jihar Niger ta taya Gwamnan jihar, Mohammed Umar Bago, murnar cika shekaru 52 da haihuwa. A cikin saƙon taya...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi kakkausar Allah-wadai da harin ‘yan bindiga na ta’addanci da aka kai ƙauyen Dutsin Dan-Ajiya da ke Ƙaramar Hukumar Anka, wanda ya...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta ƙara tsaurara matakan tsaro a Gundumar Bui da ke Ƙaramar Hukumar Arewa, bayan wani hari na satar shanu da ya...
Daga Usman Muhammad Zaria Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu a Jihar Jigawa ya raba kayan tallafin Ramadan ga marasa galihu a yankin. Mai ba Shugaban shawara...
Daga Usman Muhammad Zaria Mai rukon mukamin shugaban gidan Rediyon Tarayya na Kaduna, Malam Lawal Ali Garba, ya sake jaddada kudurin gidan rediyon na kara karfafa...
Ministan Tsaro na Ƙasa, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa sayo motoci masu sulke, jiragen sa-ido marasa matuƙa...
’Yan jam’iyyar APC a Jihar Kwara sun fito da yawa domin halartar fara Taron Gunduma (Ward Congress) na jam’iyyar da aka gudanar a sassa daban-daban na...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi kira da a kara karfafa hadin gwiwa da abokan hulda na ci gaba da sauran masu ruwa da tsaki domin magance...
Majalisar Dattawa ta tabbatar da kudurinta na ci gaba da bai wa Hukumar Tsaro da Leken Asiri ta Kasa cikakken goyon baya domin ta gudanar da...