Asibitin Kula da Lafiya na Tarayya da ke Gusau, ya karɓi tarin littattafan kiwon lafiya da mujallu daga Sir Emeka Offor Foundation, a wani ɓangare na...
Cibiyar kula da lafiya dake Saye Zaria, ta gudanar da gangamin wayar da kai kan cutar tarin fuka (TB) a masallatan Juma’a da coci-coci, tare da...
Dubban mabiya addinin Kirista a jihar Kwara sun fito kan tituna domin bikin Palm Sunday, ranar tunawa da shigowar Yesu Almasihu cikin birnin Urushalima cikin nasara,...
Ƙungiyar Sarrafa dabbobi ta kasa ta bayyana cewa haɗin gwiwa da rundunar sojin Najeriya na da muhimmiyar rawa wajen magance matsalolin da suka haɗa da matsin...
Masu ruwa da tsaki daga masarautun gargajiya na Kumana da Chawai a Karamar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna sun amince da wani tsarin raba mukamai na...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tace ta dawo da ci gaba da bitar maniyyatan aikin hajjin bana a dukkan kananan...
Daga Usman Mohammed Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta kaddamar da kwamitin Amirul Hajj na bana karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji...
Daga Khadijah Aliyu Hukumar Kula da Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) ta gudanar da wani muhimmin taron game da shirye-shiryen tunkarar gamgamin wayar da...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da jerin babura domin kara inganta gwajin cutar tarin fuka (TB) a yankunan karkara, a wani mataki na...
Daga Sani Dutsinma Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Kebbi ta ce an dawo da zaman lafiya a ƙauyen Alwasa da ke Ƙaramar Hukumar Argungu. Jami’in Hulɗa...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal, ya umurci dukkan ‘yan majalisar zartaswar jihar da ke son takara a zaben shekarar 2027 da su ajiye...
Daga Khadijah Aliyu Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta amince da korar dalibai 171 bisa laifin gabatar da takardun shigar jami’a na bogi. An yanke...
Daga Aliyu Lawal Majalisar Masarautar Kagara ta gudanar da hawan Durbar domin bikin kammala azumin watan Ramadan na wannan shekara tare da nuna goyon baya ga...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar farin cikinsa bayan nasarar gudanar da gwajin saukar jirgi na farko a sabon Filin Jirgin Sama na Ƙasa...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargi da aikata garkuwa da yaro da kuma kisan kai, a wani lamari...