Gwamnatin Iran ta tabbatar da mutuwar Ali Khamenei, bayan ikirarin farko da shugaba Donald Trump ya yi na kisan jagoran addinin a hare-haren da Amurka da...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara yin kira ga ‘yan kwangilar da aka baiwa sayen kayan abincin shan ruwa da su sanya tsoron...
Daga Usman Muhammad Zaria Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba zakkar kayayyakin amfani gona da dabbobi da kudin su ya tasamma Naira Miliyan 71 a...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta bada tabbacin baiwa bankin raya kasashen Afrika cikakken goyan bayan ta domin cika sharudda da ka’idojin da ake...
Daga Shamsuddeen Mannir Atiku Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta amince da Kudirin Kasafin Kuɗin Ƙananan Hukumomi na shekarar 2026 ya zama doka, inda ta sahale kuɗi...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yi kira ga Hukumar Shige da Fice ta kasa da ta tabbatar da gudanar...
Daga Usman Muhammad Zaria Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu, Dakta Builder Muhammad Uba, ya kaddamar da rabon tallafin kudi domin taimaka wa marasa galihu a yankin...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta buƙaci tawagar kafafen yaɗa labarai ta shekarar 2026 da ta yi bisa gaskiya, haƙuri...
Daga Usman Muhammad Zaria Babban Kwanturolan Hukumar Kwastam na kasa Bashir Adewale Adeniyi ya sake jaddada kudirin hukumar na inganta rayuwar al’umma baya ga tara kudaden...
Daga Khadijah Aliyu Hukumar Kula da Ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kano ta amince da karin girma ga ma’aikata 130 a fannoni daban-daban na aikin gwamnati a jihar....
Daga Bello Wakili Sabon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Tunji Disu, ya bayyana godiyarsa ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda ya ce naɗin nasa ya...
Daga Aminu Dalhatu Wani bam kirar hannu ya fashe a kan hanyar Gusau zuwa Funtua, inda ya shafi wata babbar mota da ke dauke da siminti...
Daga Khadijah Aliyu Kwamishinan Ma’aikatar Samar da Kayayyakin Gwamnati da Kula da Ayyuka ta Jihar Kano, Nura Ma’aji, ya ziyarci garin Rimi da ke Karamar Hukumar...
Daga Aminu Dalhatu Uwargidan Gwamnan Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta kaddamar da shirin rabon kayan abinci na watan Ramadan na bana. Wannan ce shekara ta...
Daga Aminu Dalhatu Jam’iyyar APC ta gudanar da tarukan zaɓen shugabanni na mazabu da na ƙananan hukumomi cikin nasara a dukkan mazabu 147 da ƙananan hukumomi...