Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kwara, ta ce za ta kara karfafa matasa su shiga wasannin motsa jiki...
Dokta Gideon Avar, likitan ido, ya jaddada mahimmancin duba lafiyar mutanen da suka kai shekaru arba’in zuwa sama don hana makanta. Kamar yadda Daraktan Likitoci...
Akalla mutum shida ne suka rasu sakamakon kamuwa da cutar sanƙarau a Kananan Hukumomin Nafada da Funakaye a Jihar Gombe. Kwamishinan Lafiya na jihar, Dokta Habu...
Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa NAFDAC reshen Jihar Kano tare da hadin gwiwar Hukumar da ke Kula da Magunguna ta...
Kungiyar Kwadago ta TUC ta yi ikirarin cewa kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ba ta tuntube ta ba kafin ta kuduri aniyar gudanar da zanga-zangar kwanaki...
Jami’an lafiya uku da wani mara lafiya sun rasu sakamakon bullar cutar da ake zargin Zazzabin Lassa ce a Babban Asibitin Sojoji na 44 da ke...
A yau za mu duba wani batu na dokoki wadanda musamman mu ma’aikatan lafiya muke takewa na rashin ba da hakkoki da yada sirrin marasa...