Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya reshen Jihar Niger State ta yi watsi da dokar Hisbah da Majalisar Dokokin Jihar Niger ta amince da ita kwanan nan. Ƙungiyar...
A kokarin da ake na samar da zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinin Kirista da Musulmi a jihar Neja, kungiyar ilimin addinin Musulunci ta...