Labarai
Ghana na zargin ‘yan siyasa da sarakuna kan ayyukan masu hakar ma’adanai

Hukumar kula da gandun daji a Ghana ta zargi ‘yan siyasa da sarakunan gargajiya da hura wutar yawaitar masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba da ake kira da “Galamsey” a dazukan kasar.
Jaridar Daily Graphic da ke kasar ta ruwaito cewa, a halin yanzu aiyyukan masu hakar ma’adanan sun gurbata dazukan kasar, duk da kokarin da hukumar ke yi akan dakile wannan matsalar.
Ma’aikatan gandun dajin kasar sun damu matuka, kan yadda suke sadaukar da rayuwarsu wurin kama irin wadannan masu hakar ma’adanai, amma daga bisani ‘yan siyasa da sarakuna su yi amfani da karfinsu wurin kubutar da su ba tare da barin doka ta yi aiki akansu ba.
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
-
Labarai6 days agoMasu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki
