An sake kama ƙarin mutanen da ke da alaƙa da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasɗinawa inda a wannan karon aka yi kamen a jami’ar Texas...
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya damka wa majalisar dokoki ta kasa kundin bukatun al’ummar Najeriya zuwa ga gwamnatin tarayya. Bukatun da...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta yi barazanar shiga zanga-zangar kasa ta kwanaki 2, idan har gwamnatin tarayya ta gaza aiwatar da yarjejeniyar da ta cimma da...