A yau ne za a gudanar da tattaunawar zaman lafiya kan yaƙin da ke tsakanin Ukraine da Rasha a birnin Istanbul da ke ƙasar Turkiyya, –...
Jami’ai a Ukraine sun ce mutane huɗu sun mutu, 29 da suka jikkata, a wani harin makami mai Linzami da Rasha ta kai kan wani Otel...
Shugaban Rasha, Vladimir Putin ya ce nasararsa a zaɓen shugaban kasar ta nuna karara yarda da mutane ke da shi kan muradunsa. A jawabin da...
Mutuwar jagoran adawar Rasha Alexei Navalny a gidan yari ta janyo ɓarkewar zanga-zanga da alhini a faɗin duniya. Magoya bayan ɗan gwagwarmayar siyasar, sun taru a...