Kungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma ECOWAS ta ware Dala miliyan 25 da zimmar yaƙi da ta’addanci a ƙasashen Najeriya, da Nijar, da Mali,...
Yan ƙasar Senegal na kaɗa ƙuri’a ranar Lahadi a zaɓen shugaban ƙasar bayan shekaru uku ana tayar da jijiyoyin siyasa sakamakon tuhumar da aka yi wa...
Shugabannin ƙasashen ƙungiyar ECOWAS ko CEDEO a yau Asabar za su gudanar da taro a Abuja babban birnin Najeriya. Yankin na yammacin Afrika na fuskantar barazanar...