Ministan Yada Labarai Mohammed Idris, ya bayyana Jihar Borno a matsayin jiha mafi juriya a Najeriya, yana jaddada gagarumar nasararta wajen shawo kan ƙalubale da dama...
Alhazan Jihar Borno sun yabawa hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) da gwamnatin jihar Borno bisa kyakkyawan tsarin shirin ciyarwa a Makka da Madina. Alhazan da a...
Rukunin farko na maniyyata 383 daga jihar Borno ya isa garin kasa mai tsarki da safiyar yau Litinin tare da ragowar maniyyata 27 daga jihar Yobe....
Gwamnatin tarayya ta baiwa gwamnatin jihar Borno tallafin buhunan abinci dubu talatin da shida da dari biyu da goma sha hudu masu nauyin kilogiram hamsin. Da...
Gwamnatin Kasar Qatar ta yi alkawarin tallafawa kimanin marayu dubu daya da rikicin Boko Haram ya rutsa da iyayensu. Jakadan Qatar a Najeriya Dr. Ali Bn...
Wasu kwamandojin Boko Haram biyu, Ibrahim Muhammed da Auwal Muhammed, sun mika wuya ga sojojin rundunar hadin gwiwa ta MNJTF da ke Monguno a Jihar Borno....
Gwamnatin Jihar Borno ta amince da kashe naira miliyan dubu daya domin horar da malaman makarantun firamare a fadin kananan hukumomi ashirin da bakwai na jihar....
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kaddamar da rabon kayan abinci ga iyalai musu rauni sama da dubu dari daya a kananan hukumomin Maiduguri ...
Gwamnatin Jihar Borno ta fara rabon gidaje 447 na sake tsugunar da ‘yan gudun hijira a yankin Dalori dake karamar hukumar Konduga a jihar. Gwamna...