Labarai
Za a Gabatarda Zaben Kananan Hukumomi a 2027 a Kaduna
Hukumar Zaɓe ta Jihar Kaduna (KADSIECOM) ta sanar da cewa za a gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a faɗin jihar a ranar Asabar, 9 ga Oktoba, 2027.
Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Shugabar Hukumar, Hajiya Hajara Muhammad, ta fitar a Kaduna.
Sanarwar ta bayyana cewa an ɗauki matakin ne bisa tanadin sashe na 25 (1) na Dokar Zaɓe ta Jihar Kaduna ta shekarar 2024.
Haka kuma, hukumar ta sanar da al’umma cewa za ta fitar da jadawalin gudanar da zaɓen da kuma ƙa’idojin da za a bi nan gaba, bisa tanadin dokokin da suka dace.
-
Labarai5 days agoJigawa: Grand Khadi Ya Fara Rangadin Kotunan Shari’a
-
Labarai3 days agoNIAS Ta Karrama Namadi Bisa Bunƙasa Harkar Kiwo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Kebbi Ta Kammala Shirye-shiryen Tarbar Tinubu
-
Labarai4 days agoGobara Ta Lalata Shaguna 10 A Jihar Kwara
-
Labarai4 days agoShugaban Majalisar Kano Ya Ƙaddamar Da Sabon Ofishin ’Yan Sanda A Rogo
-
Labarai1 day agoINEC Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Wayar Da Kai Ga Masu Zaɓe A Kaduna
-
Labarai2 days agoAn Bukaci Masu Kula da Lafiyar Al’umma Su Rike Ka’idojin Aiki
