Tsohon Darakta Janar na Hukumar Samar da Ayyukan Yi ta Ƙasa, National Directorate of Employment, Silas Ali Agara, ya ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓensa domin...
Daga Sani Dutsinma Marayu da zawarawa sama da dubu ɗaya ne suka amfana da tallafin kayayyakin Ramadana da na Sallah daga Gidauniyar NASARA a Jihar Kebbi....
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kaduna ta bukaci Hukumar Kula da Sararin Samaniyar Najeriya (NAMA) ta ci gaba da ba da goyon baya domin tabbatar...