Daga Adamu Yusuf Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautu na Jihar Katsina, Alhaji Bashir Tanimu Gambo Dutsin-Ma, ya gina sabbin azuzuwa guda uku tare da...
Daga Isma’il Adamu Tsohon Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamna Dikko Radda kan Shirin Ci gaban Al’umma, Nura Aliyu, ya shiga hannun ’yan sanda bisa zargin...
Hukumomin lafiya a jihar Katsina sun shiga shirin ko-ta-kwana bayan da aka samu mutum 105 da ake zargin sun kamu da cutar sanƙarau, wadda ake danganta...
Jam’iyyar ADC reshen jihar Katsina ta zaɓi sabbin shugabanninta, inda aka zaɓi Alhaji Mohammed Rimi a matsayin shugaban jam’iyyar na jihar, sai Mansur Mu’azu a matsayin...
Rundunar sojin Najeriya ta kashe ’yan bindiga 45 a wani mummunan artabu da aka yi a yankin Danmusa na cikin dajin Rugu, wurin da ’yan bindiga...
Daga Isma’il Adamu Hukumar Shige da Fice ta kasa ta ceto mutane 22 da aka yi yunkurin safararsu, a yankin kan iyakar Zango da ke Jihar...
Daga Isma’il Adamu Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa tana da kwarin gwiwar lashe karin mukaman siyasa a zaben shekarar 2027, ciki har da na shugaba kasa...
Daga Isma’il Adamu Gwamna Dikko Radda na Jihar Katsina ya sanya hannu kan kudirin kasafin kudin jihar na 2026 na Naira Biliyan 897, makonni uku bayan gabatar...
Daga Isma’il Adamu Gwamnatin Jihar Katsina ta umarci gaggauta rufe dukkan makarantun gwamnati, da na masu zaman kansu a fadin jihar biyo bayan kalubalen tsaro da...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ta yaba wa jihohin Kano, Katsina da Jigawa kan manyan ci gaba...
Jihohin Jigawa, Katsina da Kano sun amince da hadin gwiwa kan kasuwar wutar lantarki ta jihohi uku, tare da samun kaso a kamfanin Future Energies Africa...
Gundumar Bakori ta jihar Katsina ta kaddamar da shirin dashen itatuwa domin rage zaizayar kasa a yankin. A cikin wata sanarwa da shugaban kwamitin aikin gona,...
Rundunar Brigade ta 17 na Sojojin Najeriya da ke Katsina ta raba buhunan takin zamani ga manoma a ƙauyuka shida da ke kusa da sansanin Natsinta,...
Jama’ar cikin garin Katsina sun nuna damuwa kan yadda shara ta mamaye Titin IBB, hanya mafi cunkoso a cikin garin Katsina, wadda ta tashi daga kan...
Gwamnatin Jihar Katsina ta yi kira ga al’ummomin da ke zaune a yankunan da ake fama da matsalolin tsaro da su ba da haɗin kai ga...