Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kaddamar da jirgin farko na maniyyata aikin hajjin bana a jihar. Da yake jawabi yayin kaddamarwar, Gwamna...
Gwamnatin jihar Kano za ta yi wa yara 6,000 a cibiyoyin lafiya 1,346 gwajin cutar tarin fuka kyauta. Kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abubakar Labaran Yusuf...
Gwamnatin Kano ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro Nuhu Ribadu hakuri kan zargin hannunsa a rikicin masarautun jihar. Radio Nijeriya ya ruwaito mataimakin...
Majalisar kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Kano ta kaddamar da kwamitin tantance mutane biyar domin shirya zaben jihar. An zabo mambobin ne a...
Mataimakin shugaban kungiyar kamfanoni masu zaman kansu, Kwamared Hamza Adamu ya ce kamfanoni masu zaman kansu 54 ne suka rufe ayyukansu a Kano saboda...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce jami’an tsaro a jihar Kano sun gano wani rahoton sirri da ke nuna cewa wasu bata gari na shirin kaddamar...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da mayar da Muhammadu Sanusi II a matsayin sarkin Kano. Gwamna ya bayyana hakan ne ga manema labarai...
Majalisar dokokin jihar Kano ta rusa dukkanin masarautun jihar guda biyar. Wannan ya biyo bayan muhawarar da aka tafka a zauren Majalisar dokokin jihar dazu dazun...
Gwamna Yusuf Ya Yi Haɗin gwiwa da Gwamnatin Ƙasar Netherland Ba ta Kan Tsaron Abinci, Sauyin Yanayi Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 13 da aka yi fataucin su a jihar. ...
Sakataren zartarwa na Hukumar Almajirai ta kasa Dr Muhammad Sani Idris ya ce gwamnatin tarayya ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen hukunta...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da nadin Ibrahim Garba Shuaibu a matsayin shugaban tawagar ‘yan jaridu a aikin Hajjin 2024. An bayyana hakan ne a yayin...
Hukumar samar da ayyukan yi ta kasa ta tabbatar da aniyar ta wajen magance kalubalen rashin aikin yi tsakanin matasa ta hanyar ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam wanda ma’aikacin kamfanin rarraba wutar lantarki...
Shugaban kungiyar manoma ta jihar Kano, AFAN, Abdullahi Maibreadi, ya bukaci gwamnati a dukkan matakai da su taimaka wa manoma wajen dakile yaduwar kwarin nan da...