Live Streaming Share Tweet Press the Play Button below to start Listening to Radio Nigeria Kaduna Live. Labarai Labarai1 day ago Amurka Ta Dakatar Da Kudurin Kai Jirgin Bama-Bamai Zuwa Isra’ila Amurka ta sanar da batun dakatar da shirin ta na kai jirgi dauke da bamabamai zuwa Israila a cikin makon... Labarai1 day ago NAHCON Ta Jinjinawa Hukumar Alhazai Ta Jihar Jigawa Bisa Shirye-shiryen Hajjin Bana Darakta Janar na Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa Alhaji Ahmed Umar Labbo ya karbi tawagar gani da ido... Kasuwanci2 days ago CBN Ya Bai Wa Masu POS Wa’adin Yin Rajista Da Gwamnati Babban Bankin Najeriya CBN ya bayar da wa’adin ranar 7 ga watan Yulin 2024 ga masu POS su kammala rajista... Fasaha2 days ago Kusan Malaman Makaranta Dubu 2 Ke Samun Horo a Barno Gwamnatin jihar Borno ta fara aikin horas da malamai 1,949 a matakin farko da aka gano cewa suna iya... Fasaha2 days ago Bankuna Za Su Fara Cirar 0.5% Daga Masu Tura Kudi Ta Intanet Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasar su fara cirar kaso 0.5 cikin 100 na duk kuɗin da... Labarai2 days ago An kashe Falasɗinawa 34,800 tun fara yaƙi – Ma’aikatar lafiyar Hamas Ma’aikatar lafiya ta Hamas a Gaza ta ce an kashe Falasdinawa 34,789 a yankin tun ranar 7 ga watan Oktoba,... Ilimi5 days ago Gwamnatin Jigawa Za Ta Samar Da Gidaje A Jami’ar Tarayya Da Ke Babura Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta ci gaba da tallafawa harkokin koyo da koyarwa a Jami’ar Fasaha ta Gwamnatin... Labarai6 days ago An Samar Da Sabon Tsari Da Zai Inganta Harkar Noman Rogo A Najeriya Shugaban kungiyar masu noman rogo ta Najeriya (NCGA), Mustapha Othman Bakano, ya kaddamar da wani tsari na samar da kasuwa... Labarai1 week ago Gwamnatin Jigawa Za Ta Samar Da Tarakta 300 Ga Manoma Daga Amurka A kokarinta na ci gaba da habbaka harkokin noma, Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙulla wata yarjejeniyar haɗin gwiwa da wasu... Labarai1 week ago An kama masu zanga-zanga 17 a jami’ar Texas An sake kama ƙarin mutanen da ke da alaƙa da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasɗinawa inda a wannan karon...