Sojojin Isra’ila na cigaba da luguden bama-bamai a kudancin Gaza, duk da kiran da ake musu na su tsagaita wuta domin daina kashe fararan-hula. Algeria ta...
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Bauchi Sheik Dahiru Usman Bauchi Ya Amince Da Hada Ilimin boko da Manhajin Almajiri. Jagoran mabiya darikar Tijjaniya Sheikh Dahiru...
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna ‘Inmates Educational Foundation’ (IEF) ta kaddamar da gyara wasu rukunin ajujuwa guda biyu tare da bayar da gudummawar kayayyakin...
Majalisar dattawa ta gayyaci ministan ilimi da hukumar bayar da tallafin karatu ta tarayya bisa jinkirin biyan dalibai hakkokinsu. Majalisar dattawa a ranar Talata ta...
Gwamna Yusuf ya haramta duk wata zanga-zanga a bainar jama’a, umarnin kama wasu dalibai da ake zargin sun yi zanga-zanga Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...
Sama da dalibai 115 daga makarantu daban-daban da suka yi rajista da Solid Foundation Tutor a jihar Taraba sun samu maki 250 zuwa sama a jarabawar...
A ciki gaba da gudanar da bukukuwan cika shekara ɗaya a karagar mulkin jihar Zamfara, ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da wasu manyan...
An bude taron kwanaki biyu na kasa da kasa kan matsalar tsaro da sake tsugunar da jama’a da sake gina kasar a birnin Maiduguri na jihar...
Wata Kungiya mai zaman kanta (NGO) ta da ake kira Netherland African Business Council (NABC) a turance, ta ce ta horar da manoma 41 kan noman...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da cewa wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari kan wata motar...
Gwamnatin Kano ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro Nuhu Ribadu hakuri kan zargin hannunsa a rikicin masarautun jihar. Radio Nijeriya ya ruwaito mataimakin...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Danladi Jatau, ya yi kira da a kara hada kai domin kawo karshen yawan yaran da ba su zuwa makaranta, da...
Majalisar kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Kano ta kaddamar da kwamitin tantance mutane biyar domin shirya zaben jihar. An zabo mambobin ne a...
Yayin da yara a fadin duniya ke bikin ranar yara ta duniya, kungiyar mata ‘yan jarida ta Najeriya NAWOJ shiyya ta A, ta bi...
Mataimakin shugaban kungiyar kamfanoni masu zaman kansu, Kwamared Hamza Adamu ya ce kamfanoni masu zaman kansu 54 ne suka rufe ayyukansu a Kano saboda...