Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Mahara Bakwai Tare Da Kame Makamai Da Babura A Jihar Kaduna. Dakarun runduna ta daya ta sojojin Najeriya da aka...
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya kaddamar da azuzuwa 24 a babbar makarantar firamare karo na biyu a jihar, tare da daukar dalibai sama da...
Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa NBTE ta ce yanzu an shigar da Tsarin Kwarewar Kwarewar Ma’aikata a Tsarin Ma’aikata na Kasa. ...
Kungiyar Marayu ta Jam’iyyatu Tukaful Aytam ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna ta taimaka mata wajen gina cibiyar koyarda sana’o’i. Shugabar kungiyar, Malama Rabi’atu...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sakin yara ‘yan makaranta dari biyu da tamanin da bakwai 287 da aka yi garkuwa da su daga Kuriga da...
Shugaban Majalisar Musulmi ta Kasa Ustaz Sadiq Abdulrahman Abiodun ya tunatar da malaman addinin musulunci bukatar yin amfani da hikima da kyautatawa yayin gabatar da...
Hukumar kula da aikin hajji ta jihar Kaduna ta kaddamar shirin ilmamtarda maniyatan aikin hajjin bana da ya zama wajibi ga kowane maniyaci ya halarta. Mai...