Daga Aminu Dalhatu Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi biyu bisa zargin rashin rikon amana da gaskiya wajen tafiyar da kudaden jama’a,...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya dage dakatarwar da aka yi wa mai bashi shawara na musamman kan harkokin albashi da fansho, Bashir Ado Kazaure...