Wata ƙungiya mai taken Concerned Pro-Democratic Activists of Nigeria ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta saki jami’an sojan da ke tsare bisa zargin hannu...
An gudanar da ibadar Lahadi a ƙarƙashin tsauraran matakan tsaro a al’ummar Kurmin Wali da ke Ƙaramar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna, biyo bayan garkuwa da...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na inganta walwalar jami’anta, masu aiki da kuma waɗanda suka yi ritaya. Babban Hafsan Sojin Sama,...
Gwamnatin Jihar Kwara ta fara girke taransifoma guda talatin da huɗu da ta saya a wurare daban-daban na jihar, a wani yunkuri na inganta samun wutar...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya sake tabbatar wa al’ummar jihar cewa gwamnatinsa ta ƙuduri aniyar kammala dukkan ayyukan hanyoyi da ake aiwatarwa a fadin...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta shirya taron horas da masu horaswa (Train-the-Trainer) da suka fito daga ƙananan hukumomi 27...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tayi kira ga maniyyatan da su himmatu don biyan kudin hadaya na aikin hajjin bana....
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kawo aikin rijistar masu zabe kusa da talakawa a Jihar Sokoto, tare da kaddamar da mataki na...
Ƙungiyar Malama Jihar Zamfara (Zamfara State Ulama Consultative Forum) ta danganta yawaitar ta’addanci da aikata miyagun halaye a cikin al’umma da amfani da miyagun ƙwayoyi musamman...
’Yan bindiga sun kai hari wasu ƙauyuka huɗu a Ƙaramar Hukumar Dandume ta Jihar Katsina, inda suka kashe mutane takwas tare da jikkata wasu mutum goma...
Kwamishiniyar Harkokin Mata, Yara da Masu Bukata ta Musamman ta Jihar Kano, Hajiya Amina Abdullahi Sani, ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan mutane bakwai da aka...
Shugaban Ƙaramar Hukumar Tarauni ta Jihar Kano, Alhaji Ahmed Ibrahim Muhammad Sekure, ya kaddamar da rabon kayan makaranta ga sama da ɗalibai 9,000 na ajin Firamare...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage takunkumin daukar ma’aikata bisa barazanar karancin ma’aikata a kananan hukumomi 27 na jihar. Shugaban Hukumar Kula da...
Siyasa na da wata hanya ta bayyana ainihin niyya ta hanyar lokaci. Taron da ɓangaren Hon. Mukhtar Zakari Chawai ya shirya kwanan nan, wanda aka sanya...
Amfani da kadarorin masana’antu na ƙasa yadda ya kamata zai ƙara samun kuɗaɗen waje (foreign exchange) tare da samar da guraben ayyukan yi a Najeriya. Wani...