Gabanin babban zaɓen 2027, Alhaji Bello Mohammed Nakwada, ƙanen Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara kuma wanda ɗaya daga cikin masu tallafa wa kamfen ɗin Gwamna Dauda Lawal...
Daga Hudu Shehu. Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Gombe a ƙarƙashin jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Alhaji Jamilu Gwamna, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da biyan Naira Miliyan 74 a matsayin diyya da kuma sake matsuguni ga mutanen da aikin gina...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da fitar sama da Naira Biliyan 2 da miliyan 600 domin gudanar da ayyukan Hajjin 2026. Kwamishinan...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ta yi kira da a dauki matakan gaggawa domin inganta ayyukan ruwa, tsafta...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayar da sabbin babura guda goma domin ayyukan tsaro ga Ofishin ’Yan Sanda na Gusau ta Tsakiya da nufin...
Daga Usman Muhammad Zaria Kungiyar Malamai ta kasa NUT ta karrama Babban Malamin addinin musulunci Farfesa Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu dangane da gudummawar da yake...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta bayyana cewa maniyyata masu cikakkiyar lafiya ne kadai za a lamincewa zuwa aikin Hajjin...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC, inda ya jagoranci gagarumar sauya sheƙa a siyasar Jihar Kano....
Rundunar Sojin Sudan ta Kudu ta bai wa fararen hula da ƙungiyoyin agaji da ma’aikatan Majalisar Ɗinkin Duniya wa’adin sa’o’i 48 su bar yankunan da ke...
Daga Ibrahim Suleiman Hukumar Kula da Lafiya da Cututtuka Masu Yaduwa ta Kasa (NIPHID), da ke Saye a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna, ta gudanar...
Daga Isma’il Adamu Hukumar Shige da Fice ta kasa ta ceto mutane 22 da aka yi yunkurin safararsu, a yankin kan iyakar Zango da ke Jihar...
Ministan Ƙasa a ma’aikatar Ayyuka, Bello Muhammad Goronyo, ya bayyana damuwarsa kan jinkirin ci gaban aiki a wani sashe na aikin gina tagwayen hanyar Zariya–Funtuwa–Gusau–Talata Mafara–Sakkwato,...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Hamza Abdullahi Sama, mazaunin unguwar KCC a Birnin Kebbi, bisa zargin damfarar sama da...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a Litinin, 26 ga Janairu, domin kai ziyarar aikin ƙasa zuwa Jamhuriyar Türkiye. Manufar ziyarar ita ce...