Ahmad al-Ghuferi ya tsira daga bam ɗin da ya kawar da iyalansa daga duniya. Lokacin da wani hari ya hallaka iyalai da ƴan’uwansa su 103 a...
Kamfanin wutar lantarki na Ghana (ECG) ya katse wutar lantarkin majalisar dokokin ƙasar a ranar Alhamis saboda gaza biyan bashin kuɗi cedi miliyan 23 da ake...
Hukumomin kasar Chadi sun tabbatar da mutuwar daya daga cikin shugaban ‘yan adawa Yaya Dillo bayan wani samame da jami’an tsaro suka kai ofishin jam’iyyarsa a...
Shugaban Amurka, Joe Biden da abokin karawar sa Donald Trump sun lashe zaɓen fitar da gwani na jam’iyyun su, a jihar Michigan. Sakamakon da aka tattara...
Shugaba Biden ya ce akwai fatan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza nan da Litinin mai zuwa. Kalaman shugaban Amurkan na zuwa ne yayin da rahotanni...
Kotu a ke Indiya ta umarci wani gidan yari da ke jihar West Bengal ya canza wa wasu zakuna suna bayan wata ƙungiyar mabiya addinin Hindu...
Hukumar kula da gandun daji a Ghana ta zargi ‘yan siyasa da sarakunan gargajiya da hura wutar yawaitar masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba da...
Mutuwar jagoran adawar Rasha Alexei Navalny a gidan yari ta janyo ɓarkewar zanga-zanga da alhini a faɗin duniya. Magoya bayan ɗan gwagwarmayar siyasar, sun taru a...