Wata gobara da ta tashi a wani gidan ma’aikata da ke garin Mangaf na kasar Kuwait, ta hallaka mutane 41, kamar yadda mataimakin firai ministan kasar...
Slovenia ta zama ƙasar Turai ta baya-bayan nan da ta amince da ƙasar Falasdinu a hukumance, a wani mataki da gwamnatin ke fatan zai ƙara matsin...
Nigeria, we hail thee, Our own dear native land, Though tribe and tongue may differ, In brotherhood, we stand, Nigerians all, and proud to serve Our...
An zaɓi ɗan ƙwwallon Real Madrid, Jude Bellingham a matsayin gwarzon ɗan wasan La Liga na bana a kakar farko da ya yi a Sifaniya. Bellingham,...
Sojojin Isra’ila na cigaba da luguden bama-bamai a kudancin Gaza, duk da kiran da ake musu na su tsagaita wuta domin daina kashe fararan-hula. Algeria ta...
An kwashe sama da makwanni biyu ana gwabza fada tsakanin sojojin Sudan da wata fitacciyar kungiyar sa-kai kan wani babban birnin da ke yammacin yankin Darfur...
Fasinja daya ya mutu wasu sama da 30 sun ji rauni a cikin wani jirgin sama na ƙasar Singapore da zai koma ƙasar daga London, bayan...
Jamhuriyar Dimokaraɗiyar Congo ta ce ta daƙile wani yuƙurin kifar da gwamnatin shugaba Felix Tshisekedi a Kinshasha, kuma har da ƴan ƙasashen waje a cikin masu ...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya mika ta’aziyyarsa ga gwamnati da al’ummar Jamhuriyar Musulunci ta Iran bisa rasuwar shugaba Ebrahim Raisi; Ministan harkokin wajen Iran, Hossein Amir-Abdollahian,...
Jami’an Iran sun ce Shugaba Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar, Hossein Amir-Abdollahian sun rasu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a wani...
Da yammacin yau lahadi ne tarin ma’aikatan ceto suka bazama wajen aiki gano jirgi mai saukar ungulu dauke da shugaba Ebrahim Raïsi na Iran, wanda wani...
Tsohon babban lauyan Donald Trump, Michael Cohen, ya aikata abinda masu gabatar da kara su ka yi ta fatan ya aikata, na bayar da bayanan da...
Jamhuriyar Benin ta hana fitar da masara zuwa ƙasashen waje a daidai lokacin da farashin hatsi ya yi tashin gwauron zabbi wanda hukumomi suka ɗora alhakin...
Israila ci gaba da luguden wuta a Gaza a jiya Lahadi, a yayin da dakarunta ke fafatawa da mayaƙan Hamas a sassa da dama na yankin,...
Hukumomin Chadi sun tura dakaru sassan kasar don su kwantar da tarzomar da ta barke bayan zaben shugaban kasar da aka yi, inda alkaluma ke nuna...