Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce nan ba da dadewa ba za ta fara gudanar da allurar rigakafi tare da raba jaka da...
Gwamnatin jihar Kebbi, ta amince da kashe sama da Naira miliyan Dari Uku da Tara, domin biyan tallafin karatu na kasashen waje ga ‘yan asalin jihar...
Shugaban kungiyar manoma ta jihar Kano, AFAN, Abdullahi Maibreadi, ya bukaci gwamnati a dukkan matakai da su taimaka wa manoma wajen dakile yaduwar kwarin nan da...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ƙaddamar da kashin farko na tsarin karɓar bashin kaya ga ƴan ƙasar. Bayanin hakan na ƙunshe cikin sanarwar da mai bai...
Hukumar Tara Kudaden Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS) ta raufe rassan bankin UBA kan kin biyan harajin Naira miliyan 14. KADIRS ta rufe rassan bankin guda...
Babban Bankin Nigeria CBN ya sake sanar da matakin karya farashin dala daga N1,251 zuwa N1,101. CBN ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da darakta...
Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayya Abuja ta ce ta aika tawagar jami’anta zuwa makarantar Leads British bayan bidiyon yadda wata ɗaliba ke cin zalin...
Fasinjojin sun tsallake rijiya da baya, bayan jirgin saman da suka hau ya shige cikin jeji da su a Jihar Legas. A yayin da ake...
Rundunar ƴan sanda a jihar Nasarawa ta cafke wasu matasa uku kan zarginsu da haɗa baki don yunƙurin yin garkuwa da kawun ɗaya daga cikinsu. Cikin...
Gwamnatin jihar Kwara ta binne duk wani naman dabbobin da ake zargi yana dauke da guba don gujewa sayarwa mutane a kusa da Kwalejin Kolejin Koyon...
Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Sagir Adamu, ya ce asibitin koyarwa na Aminu Kano ya gudanar da dashen koda sama da dari daya daga...
An buɗe taron yini biyu kan yaƙi da ta’addanci a ƙasashen Afirka da ke gudana a Abuja, babban birnin Najeriya. Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ne ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a harin kasuwar kauyen Sokoto da ya yi sanadin...
Mazauna kauyen Yar’Gwanda dake karamar hukumar Tsanyawa ta Kano suna zaman jimami sakamakon rasuwar wani tsoho mai shekaru 60 mai suna Malam Danjuma da...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta samar da matakan kare lafiyar jama’a a daidai lokacin da ake ta yayata jita-jitar sayar da naman Sa me guba...