Kasuwanci3 days ago
Tsohon Ministan Harkokin Waje Gambari Ya Ƙalubalanci Matasa Kan Zaman Lafiya Da Gina Ƙasa
Daga ALI MUHAMMAD RABIU Tsohon Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Farfesa Ibrahim Gambari, ya yi kira ga matasan ƙasar da su rungumi tattaunawa, riƙon amana da shugabanci...