Gwamna Dauda Lawal ya amince da biyan albashin wata daya kyauta da aka fi sani da 13th months ga ma’aikatan jihar Zamfara. A wata sanarwa...
Gwamnatin Nasarawa ta karyata labarin da wata kafar yada labarai ta wallafa akan rashin ingancin kayan karatu a jihar. Gwamnatin jihar nasarawa tace babu kamshin...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar, ya kaddamar da aikin sake gina gidaje sama da...
Allah Ya yi wa Abdulwahab Umar Namadi, dan gwamnan jihar Jigawa rasuwa. Marigayin ya rasu ne da yammacin yau Alhamis sakamakon wani mummunan hatsarin...
Gamnatin tarayyar Najeriya ta yi kakkausar suka kan zargin da shugaban mulkin sojan Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya yi a wani faifan bidiyo da ke...
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira da a yi taka tsantsan tare da bin muhimman matakan tsaro don hana barkewar gobara da sauran hadurra. Shugaban ya...
Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Kano CP Salman Dogo Garba, ya fara sintiri a yankunan da ‘yan daba suka sake kunno kai a wasu sassan birnin...
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya kaddamar da taron yini biyu kan dandalin sada zumunta wanda cibiyar manema labarai ta Danmodi Media ta shirya. Taron...
Uwargidan gwamnan jihar Kwara, Ambasada Olufolake AbdulRazaq, ta shawarci dalibai da su guji shaye-shayen miyagun kwayoyi, tare da gujewa dukkan wani nau’in tu’ammali da kwaya. Uwargidan...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na kashe sama da Naira biliyan 3 wajen gina sabbin azuzuwa a fadin kananan hukumomin jihar 44. Gwamna Abba...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya shigar da ƙara a gaban kotu, inda yake ƙalubalantar majalisar dokokin jihar kan zarge-zargen da ta yi masa na...
An gudanar da jana’izar mataimakin shugaban jami’ar Usman Danfodio da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu, wanda ‘ƴan bindiga suka halaka a ranar Litinin. Daya daga cikin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci jami’an tsaro da su kawo ƙarshen daba da masu tada zaune-tsaye a jihar. Abba Kabir Yusuf, ya bayyana...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya bada Riyal 100 a matsayin goron Sallah ga mahajjata jihar su 1,298. Amirul Hajj na jihar kuma mai martaba...
Rukunin farko na alhazan jihar Kebbi, ya sauka filin jirgin saman Ahmadu Bello da ke Birnin Kebbi da yammacin Asabar. Jirgin mai suna flynas da ya...