Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta gabatar da kayan agaji ga gwamnatin jihar Zamfara domin tallafawa wadanda gobara ta shafa a wata makarantar...
Shirin Inganta rayuwar al’umma na jihar Jigawa ya raba katinan cire kudi na ATM a kananan hukumomi 10 daga cikin 27 domin al’umma su sami tallafin...
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta yabawa Gwamna Umar Namadi bisa amincewarsa ga manufar majalisar, ta bullo da tsarin bada tallafin sana’oi na mazabu ba tare da...
Kungiyar masu fama da cutar daji ta Najeriya reshen jihar Kano, ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta bullo da tallafin kula da cutar a...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce za a ci gaba da bada tallafi ga al’umma a dukkan mazabu 30 na ‘yan majalisar dokokin Jihar. Gwamnan Jihar Malam...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe sama da naira miliyan dubu dari da sittin da hudu wajen tallafawa kanana da matsakaitan masana’antu a jihar. Gwamna Umar Namadi...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yaba da shirin tallafawa al’umma da Shugaban karamar hukumar Sule Tankarkar ya bullo da shi a yankin. Gwamnan Jihar, Mallam Umar Namadi...
Dan takarar zaben maye gurbin Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar Mazabar Chikum da Kajuru a jam’iyar APC Arc Sani A Abbas Sardaunan Chikum ya nada...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar, ya kaddamar da aikin sake gina gidaje sama da...
Shugaban shirin sabunta fata na Renewed Hope Initiative ta kasa kuma uwargidan shugaban kasar Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta bada tabbacin samar da karin agaji ga...
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna ‘Inmates Educational Foundation’ (IEF) ta kaddamar da gyara wasu rukunin ajujuwa guda biyu tare da bayar da gudummawar kayayyakin...
Majalisar Karamar Hukumar Kauru dake Jihar Kaduna ta raba kashi na 2 na kayayyakin tallafin abinci da suka kunshi buhunan masara da shinkafa 600 kowannensu,...