Daga Abdullahi Jalaluddeen Kungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta gudanar da gangamin lumana a jihar Kano domin jawo hankalin jama’a kan ƙalubalen tsaro da ke addabar...
Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC reshen jihar Kano ta yabawa gwamnatin jihar Kano kan kudirin ta na daidaita bashin da ake bin ‘yan fansho da ya...
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya ce gwamnatinsa ta himmatu wajen gina jihar da ma’aikata za su bunkasa, samar da ayyukan yi masu nagarta, da baiwa...
Gwamnatin jihar Zamfara ta kammala biyan sama da naira biliyan 13 na garatuti, wanda ke nuna wani gagarumin mataki na inganta jin dadin ma’aikatan gwamnati da...
Gwamnatin jihar Kebbi, ta baiwa ma’aikatan jihar tabbacin ci gaba da jajircewa wajen kyautata jin dadin su da kuma kare hakkokinsu. Gwamna Nasir Idris wanda...
Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC a jihar Zamfara sun bayar da wa’adin kwanaki 14 ga gwamnatin jihar, inda suka bukaci da a kawo karshen kura-kuran...
Ƙungiyar Ƙwadago NLC ta yi fatali da tayin naira 48,000 da Gwamnatin Tarayya ta gabatar a matsayin mafi ƙarancin albashin ma’aikata a ƙasar. Mambobin ƙungiyar...
Yajin aikin da Kungiyar ma’aikatan Jami’o’i ta kasa da suka hada da NASUU da SSANU suka fara gudanar wa ya gurgunta harkokin karatu a Jami’ar Ahmadu...
Shugaban kunguyar a Jihar Plateau Comrade Eugene Manji yace tsadar rayuwa da ake fuskanta a kasan Nan ya wuce tunanin kowane Dan kasan Nan. Masu gangamin...
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya damka wa majalisar dokoki ta kasa kundin bukatun al’ummar Najeriya zuwa ga gwamnatin tarayya. Bukatun da...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta yi barazanar shiga zanga-zangar kasa ta kwanaki 2, idan har gwamnatin tarayya ta gaza aiwatar da yarjejeniyar da ta cimma da...