Daga Aminu Dalhatu Gwamna Dauda Lawal ya amince da nadin sabbin Mashawarta na Musamman guda biyu, da Babban Mataimaki na Musamman guda daya, da shugabannin wasu...
Daga Bashir Meyere Majalisar Dattawa ta tabbatar da nadin ministoci biyu da Shugaban Ƙasa ya miƙa sunayensu domin tantance su a matsayin ministoci. Mutanen biyu su...
Daga Khadijah Aliyu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa kwamitin mutum 12 domin tantance Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna. Hakan ya biyo bayan karanta...
Daga Aliyu Muraki Gwamnatin Jihar Nasarawa ta amince da nadin Suleiman Ahmed Eko a matsayin sabon Osu Ajiri na masarautar Udege da ke ƙaramar hukumar Nasarawa...
Kungiyar Yan Jarida reshen Radio Nijeriya Kaduna NUJ FRCN ta taya Farfesa Shuaibu Shehu Aliyu murnar nadin da aka yi masa a matsayin Babban Sakataren Zartarwa...
Daga Bello Wakili Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Lamido Abubakar Yuguda a matsayin Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Kasa CBN, wanda ake sa ran Majalisar Dattijai...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Kabir Yahaya Gusau a matsayin Darakta Janar na farko na Filin Jirgin Sama na...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya rantsar da sabbin masu bashi na musamman guda uku da aka naɗa, a zauren...
Daga Bello Wakili Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Janar Christopher Gwabin Musa a matsayin sabon Ministan Tsaro. A wata wasika da ya aike wa...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada Dr. Muheeba Dankaka a matsayin shugaban hukumar kula da da’a ta tarayya (FCC) a wa’adi na biyu na...
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya nada sabon Galadima na Kano, Alhaji Munir Sanusi Bayero, tare da wasu manyan ‘yan Majalisar Sarki Masarautar su...
Majalisar dokokin jihar Kano ta wanke Arc. Ibrahim Yakubu Adamu a matsayin kwamishina kuma mamba a majalisar zartarwa ta jiha. A yayin aikin tantance...
Gwamna Dauda Lawal ya amince da nadin Yakubu Sani Haidar a matsayin babban shugaban ma’aikatan jihar Zamfara. Nadin wanda ke fara aiki nan take,...