Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, ta kai samame yankin Jami’ar Bayero Kano (BUK), inda ta kama...
Daga Khadijah Aliyu Asusun Bada Lamunin Ilimi na Najeriya (NELFUND) ya raba jimillar Naira Biliyan 3 da Miliyan 39 a matsayin kudaden karatu ga daliban Jami’ar...
Daga Khadijah Aliyu Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta amince da korar dalibai 171 bisa laifin gabatar da takardun shigar jami’a na bogi. An yanke...
Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta yi martani kan zarge-zargen da ke yawo cewa wani mutum da ake zargin yana ikirarin kasancewa dalibin jami’ar yana aikata damfara...
Mahukuntan jami’ar Bayero Kano sun sanar da haramta duk wasu bukukuwan “signing-out” da kuma amfani da rigunan kammala karatu ba tare da izini ba a harabar...
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta musanta zarge-zargen cin hanci da aka yi wa tsohon Shugaban Sashen kula da Harkokin Ɗalibai, Farfesa Shamsuddeen Umar, tana...
Cibiyar Noma a Yankunan Busassu (Centre for Dryland Agriculture – CDA) ta Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta haɗa gwiwa da Ƙungiyar Ci Gaban Mata Manoma (Women...
Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta sake jaddada kudirinta na ci gaba da samar da sauye-sauyen zamani wajen tafiyar da harkokin kuɗi a aikin gwamnati a Najeriya...
A wani gagarumin nasara da jami’ar Bayero ta Kano (BUK) ta yi, ta yi nasarar warware rikicin filaye da ta shafe shekaru da dama tana fama...
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta bayyana alhinita kan kisan gilla da aka yi wa Umar Abdullahi Hafizi, dalibi da ke matakin karatu na 3...
Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero Kano a harkokin karatu, kuma ƙwararre a fannin Kimiyyar Roba, Farfesa Haruna Musa, ya bayyana a matsayin ɗan takarar da ya fi...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta hada kai da tsangayar sadarwa ta Jami’ar Bayero Kano, domin bayar da takardar shaidar difloma ga masu amfani da...
Cibiyar Nazarin Dimokuradiyya ta Aminu Kano a Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta shirya taron shekara-shekara karo na 23 don tunawa da cika shekaru 42 da rasuwar...
Cibiyar Nazarin Jinsi (CGS) Jami’ar Bayero Kano BUK ta jaddada aniyar ta na ci gaba da ayyukan da suka shafi jinsi ta hanyar sabunta aikinta da...
Tsangayar Ilimi na Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ya shirya wani taron bikin cika shekaru 50 da kafuwa tare da gudanar da taron kasa karo...