Connect with us

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Dawo Daga Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Ghana

Published

on

 

Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja daga birnin Accra na kasar Ghana, inda ya shaida bikin rantsar da sabon shugaban kasar John Dramani Mahama.

A wajen taron, Shugaba Tinubu ya nemi hadin kan Nahiyar, inda ya kara da cewa, zai yi aiki tare da sabon shugaban kasar Ghana, domin samun nasarar kasashen biyu.

Shugaba Tinubu ya ba da tabbacin cewa kasashen Afirka ‘yan uwan juna ne,  ba za su cutar da juna ba ko da sun shiga cikin rudani na rashin jituwa.

Shugaban kara da cewa,  ba za su taba cutar da junansu ba kuma ba za su bari wani bare ya cutar da su ko kuma kawo cikas ga hadin kan su ba.

Ya ce idan aka mayar da hankali a kai, kungiyar raya tattalin kasashen Afirka na yamma ECOWAS za ta iya magance matsalolin da ke addabar yankin da suka hada da fatara,da  rashin aikin yi ga matasa, da  rashin zaman lafiya, da tada kayar baya, da sauran matsalolin da ke kawo cikas ga ci gaban da ake bukata.

Shugaba Tinubu ya yi hutun Kirsimeti ne a Legas, ya kuma  kaddamar da wasu ayyuka a jihar Anambra kafin ya bar Legas zuwa Ghana domin bikin rantsar da sabon shugaban Ghana, John Dramani Mahama.

 

Daga Bello Wakili

Labarai

Labarai4 days ago

Gwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York

Daga Aminu Dalhatu, Gusau Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci zama na 81 na Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya...

Ilimi5 days ago

An Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo

Daga Khadijah Aliyu  Karamar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano ta raba kayan makaranta guda 20,243 ga ɗaliban makarantun firamare daban-daban...

Labarai6 days ago

Gwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027

Daga Usman Muhammad Zaria  Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada aniyarta ta ci gaba da aiki kafada da kafada da...

Labarai6 days ago

Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya

Daga Bello Wakili, Abuja Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya dawo Najeriya bayan ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a...

Labarai6 days ago

UNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina

Daga Isma’il Adamu, Katsina Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, tare da haɗin gwiwar Hukumar Ilimin Firamare ta...

Labarai6 days ago

NSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara

Daga Aminu Dalhatu, Gusau Hukumar Tsaro Farin kaya ta Najeriya, NSCDC, reshen Jihar Zamfara, ta kama wani mutum mai shekaru...

Labarai6 days ago

Majalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari

Daga KHADIJAH ALIYU, Kano Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta tabbatar da kammala aikin...

Labarai6 days ago

Masu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki

Daga ALI MUHAMMAD RABIU Shirin Ƙarfafa Juriya Ga Sauyin Yanayi A Yankunan Busassun yankuna na Jihar Kwara, KWACReSAL, ya fara...

Ilimi7 days ago

Zamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta

Daga Aminu Dalhatu  Hukumar Ilimin Bai-daya ta Jihar Zamfara, ZSUBEB, ta kaddamar da shirin shigar da yara makaranta na shekarar...

Labarai1 week ago

Gwamnan Kebbi Ya Yabi WAMY Kan Jinya Kyauta Ga Marasa Lafiya

Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yaba wa Ƙungiyar Matasa Musulmi ta Duniya (WAMY) kan shirya aikin...

Mafi Shahara