Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Jigawa ta nemi goyon bayan kafafen yada labarai wajen tsara dabarun yaki da laifuka da kuma matsalar shan miyagun kwayoyi a...
A wani yunkuri na kokarin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Arewa maso Yamma da wasu sassan Arewa ta Tsakiya, Kwamandan Rundunar Operation Fansan...
Hedkwatar Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (NSCDC) a Jihar Kano ta kama mutane shida da ake zargi da lalatawa da kuma satar kayayyakin wutar lantarki a...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana alhininta kan mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku ranar Juma’a a Nasarawan Kifi, da ke Gundumar Birnin Tudu ta Karamar...
Gwamnatin Jihar Katsina ta yi kira ga al’ummomin da ke zaune a yankunan da ake fama da matsalolin tsaro da su ba da haɗin kai ga...
Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF) ta ja hankalin shugabanni da al’ummar Arewacin Najeriya da su kasance masu taka-tsan-tsan da hadin kai a yayin da ake fuskantar...
Gwamna Dauda Lawal na karbar bakuncin gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP don wani muhimmin taro a jihar Zamfara. Wata sanarwa da mai...
Wasu fusatattun mutane sun kashe wata mata da aka yi kuskure daukar ta cikin masu garkuwa da mutane ce a babbar kasuwar Ipata da ke karamar...
Gwamnatin Jihar Kano tare da haɗin gwiwar Hukumar ’Yan Sanda ta Ƙasa sun kammala binciken matasa 718 da suka daina harkar daba a ƙarƙashin shirin ‘Safe...
‘Yan bindiga sun kutsa garin Unguwar Mantau a karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina, inda suka kashe akalla mutane 27, suka jikkata wasu da dama tare...
A shirye shiryen zaben cike gurbi na dan majalisar dokokin jihar na Kaura Namoda ta kudu dake tafe, kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Ibrahim Balarabe Maikaba,...
Wani sabon rikici ya barke a jihar Sokoto inda ‘yan bindiga sun kai hari a wani masallaci a kauyen Marnouna da ke karamar hukumar Wurno, inda...
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Bashar Aliyu Gummi, ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta hada kai da ayyukan tsaro a Jihar domin kare...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayar da gargadi game da hawan keken masu kananan shekaru da rashin biyayya ga fitilun ababen hawa a cikin babban...
Dakarun Operation FANSAN Yamma (OPFY) sun yi nasarar fatattakar ‘yan ta’adda da dama a wani hari da suka kai ta sama da kasa a yankin Makakkari...