Daga Isma’il Adamu Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ƙaddamar da yakin neman zabenta a shiyyar Daura ta Jihar Katsina, inda ta sake jaddada matsayinta na...
Daga Khadijah Aliyu Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC, ta bayyana ranar 20 ga watan Yunin 2026 domin gudanar da zaɓen cike gurbi na...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kano ta zaɓi sabbin shugabanni domin jagorantar harkokin jam’iyyar. Zaɓen, wanda aka gudanar a ranar Talata,...
Jam’iyyun siyasa a Jihar Zamfara sun nuna mabanbantan ra’ayoyi kan zaben cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Agustan 2025 a...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya murna ga waɗanda suka yi nasara a zaɓukan cike gurbi da aka gudanar a ranar Asabar a mazabu 16...
A wani ɓangare na shirin gudanar da zaɓen cike gurbi na Babura/Garki a Majalisar Tarayya, Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) reshen Babura ta...
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta zabi Hon. Kamilu Sa’idu (Wamban Kasuwar Daji) a matsayin dan takararta na Majalisar Dokokin Jihar Kaura Namoda ta Kudu da...
A bisa umarnin sakatariyar kungiyar ‘yan jarida ta kasa NUJ, an yi nasarar gudanar da zaben majalisar jihar Zamfara a ranar Asabar din da ta gabata...
Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero Kano a harkokin karatu, kuma ƙwararre a fannin Kimiyyar Roba, Farfesa Haruna Musa, ya bayyana a matsayin ɗan takarar da ya fi...
An zabi Comrade Isma’il Ibrahim Dutse na ma’aikatar yada labarai a matsayin sabon shugaban kungiyar ‘yan jaridu NUJ ta kasa reshen jihar Jigawa ba tare da...
Majalisar kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Kano ta kaddamar da kwamitin tantance mutane biyar domin shirya zaben jihar. An zabo mambobin ne a...
Sakamakon zaben shugaban kasa a Chadi ya bayyana jagoran mulkin Sojin Mahamat Idriss Deby Itno a matsayin wanda ya lashe zagayen farko na zaɓen wanda ke...