Daga Nasiru Malali Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya, Dr Muhammad Sa’ad Abubakar NSCIA, ya yi kira ga...
Daga Nasir Malali ’Yan Kasuwar Albasa a Najeriya sun dakatar da fitar da albasa zuwa Jamhuriyar Ghana sakamakon wani sabani da aka samu. A cikin wata...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sanar da shirin shiga yajin aikin gargadi ga Gwamnatin Tarayya. Da yake jawabi a taron manema labarai a Sokoto,...
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Samar da Dokar Shirye-Shiryen Matasa Da Ayyukan Ministan ci gaban matasa, Ayodele Olawande, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na karfafa...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da rabon shinkafa da sauran kayayyaki ga gidaje sama da 30,000 dake fadin kananan hukumomi 23...
Rundunar Sojin Najeriya ta 8 da ke Sokoto ta bayyana ayyukanta na zamantakewar jama’a na yammacin Afirka WASA, a matsayin muhimmin kayan aiki don wanzar da...
Rundunar Sojin Najeriya ta 8 da ke Sokoto sun fara aikin ba da magani a wani bangare na bikin makwanni da tunawa da ‘yan...
Tsohon Ministan Sufuri Alh. Yusuf Sulaiman ya shawarci bangaren shari’a na gwamnati da su kiyaye da’a da kyawawan dabi’u da ake bukata wajen sauya labaran yadda...
A kalla mutane goma ne suka mutu yayin da wasu da ba a tantance adadinsu ba suka samu raunuka sakamakon turmutsitsin da ya faru a Sokoto....