Gwamnatin Jihar Jigawa ta gudanar da addu’o’i na musamman domin samun zaman lafiya mai ɗorewa, ingantaccen tsaro da ƙarfafa haɗin kan al’amurar Najeriya. An gudanar da...
Hukumar kula da harkokin kiwon lafiya a matakin farko ta kasa, wato Community Health Practitioners Registration Board of Nigeria (CHPRBN), ta jaddada aniyarta na samar da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da lalata igiyoyi da sandunan wutar lantarki a hanyar Gitata zuwa Gunduma a...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta bayyana cewa maniyyata masu cikakkiyar lafiya ne kadai za a lamincewa zuwa aikin Hajjin...
Usman Muhammad Zaria Ma’aikatar Lafiya ta kasa karkashin shirin kula da lafiya na SWAP ta fara aikin daukar Jami’an Kula da Lafiya na Ƙasa wato (National...
Daga Abdullahi Shettima. Ƙungiyar taimako mai zaman kanta mai suna Rays Heaven for Special Needs Children and Adults ta gudanar da taron wayar da kai...
Kwamitin kula da harkokin lafiya na majalisar wakilai ya yaba wa jihar Jigawa bisa kasancewarta jagaba a shirin samar da lafiya ga kowa ta hanyar manyan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta cafke wasu mutane shida da ake zargin ‘yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane ne a karamar hukumar...
Gwamnatin tarayya na aiki tukuru don hana zuwa kasashjen wajen Neman ta hanyar karfafa tsarin kiwon lafiyar kasar. Rajistara Hukumar Kula da Lafiya ta Al’umma...
An gano cututtukan da ba sa yaduwa (NCDs) a matsayin manyan abubuwan da ke haifar da mutuwa a Najeriya, wanda ya kai kusan kashi 30% na...
Majalisar dokokin jihar Nasarawa ta amince da dokar kafa doka da za ta samar da tsari da kula da bada izinin filaye da yarjejeniyoyin al’umma ga...
Hukumar Jin Dadin Alhazan Jihar Kaduna ta sanar da cewa dukkan maniyatanta na wannan shekarar dolle ne suyi gwajin lafiya cikin wannan makon domin tantance...
Kungiyar Sarakunan Afirka ta jaddada muhimmancin gudunmuwar da Sarakuna ke badawa wajen tabbatar da hadin kai da zaman lafiya a Najeriya. Da yake jawabi...
An bukaci gwamnatocin jihohi da su kara samar da tsarin kula da kiwon lafiya na bai daya (UHC) ga ‘yan kasa domin tabbatar da samar da...
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta amince da kudirin kafa sashen kula da masu fama da matsalar kwakwalwa a jihar ya zama doka. Dokar za ta samar...