Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta kammala jigilar dukkan Alhazan jihar zuwa Najeriya bayan kammala aikin Hajjin shekarar...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta tura jami’an tsaro a wuraren karɓar kayayyakin Alhazai da ke Dutse. Babban...
Daga Usman Muhammad Zaria Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Umar Labbo, ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Umar...
Daga Usman Muhammad Zaria Allah Ya yi wa jami’in kula da yankin Babura, Maigatari da Sule Tankarkar na Hukumar Jin Daɗin Alhazan ta Jihar Jigawa, Alhaji...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta gargadi Alhazanta da su guji ɗaukar kayayyakin da aka haramta a cikin jakunkunan hannu yayin...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta kammala dukkan shirye-shiryen da suka dace domin dawo da Alhazan jihar daga...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta sanar da kulla haɗin gwiwa da wata gidauniya da ke Makkah a Ƙasar Saudiyya domin...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bai wa kowane Alhajin jihar da ya je aikin Hajjin shekarar 2026 goron Sallah na...
Daga Usman Muhammad Zaria Jifar Jamarat na ɗaya daga cikin muhimman ibadun Hajji da ake maimaitawa. Alhazai kan fara jifar Jamaratul Aqaba a ranar Layya, wato...
Daga Usman Muhammad Zaria Mahajjatan Jihar Jigawa sun fara gudanar da ibadun aikin Hajjin shekarar 2026 cikin kyakkyawan yanayi, yayin da ake jigilar su daga sansanin...
Daga Usman Muhammad Zaria Mahajjata daga sassa daban-daban na duniya da ake sa ran za su fara gudanar da ibadun aikin Hajji nan da ranar 25...
Daga Usman Muhammad A yayin da ake shirye-shiryen fita Mina don gudanar da aikin hajjin bana, Jukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tace ta gamsu...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ƙaddamar da aikin yi wa Maniyyata aikin Hajjin 2026 allurar rigakafi. Babban Daraktan Hukumar,...