Labarai
Muna Son Tattauna Wa Da Iran Amma Babu Wanda Za Mu Tattauna Da Shi – Trump
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce “muna son tattaunawa da Iran” to amma kuma “babu wanda za mu yi magana da shi,” in ji Trump a wani kwarkwaryar taron manema labarai.
Sai dai kuma Trump ya ce “muna jin dadin hakan”.
Ya kuma kara da cewa Iran na da burin mamaye Gabas ta Tsakiya inda ya nanata cewa “idan da a ce suna da makamin nukiliya da za su iya amfani da shi.”
Ana dai yi wa kalaman na Trump kallon shiga tsaka mai wuya bayan kashe jagororin jamhuriyar da dama da Amurka da Isra’ila suka yi, na samun hakikanin jagoran da za a tattauna da shi.
Da ma dai masana na cewa kawar da Khamenei da wasu manyan jagororin kasar babbar matsala ce kasancewar sabbin jini da ke da ra’ayin rikau za su iya tasowa su kuma ki saurarar kowa.
-
Labarai5 days agoHukumar Alhazai Ta Jigawa Ta Bayyana Alhininta Bisa Rasuwar Suleiman Usman
-
Fasaha4 days agoNASENI Ta Ƙarfafa Horar da Sana’o’i da Fasahar Jiragen Sama Marasa Matuki a Kaduna
-
Labarai4 days agoNSCDC Ta Kama Wanda Ake Zargi Da Safarar Mutane A Zamfara
-
Labarai3 days agoGwamna Uba Sani Ya Ce Bunƙasa Ƙwarewa Na Da Muhimmanci Ga Farfaɗo Da Tattalin Arziki
-
Labarai3 days agoGwamnatin Zamfara Ta Nuna Damuwa Kan Ƙaruwar Hare-Haren ’Yan Bindiga
-
Labarai3 days agoGwamnatin Tarayya Ta Ɗauki Matakan Gaggawa Bayan Tabbatar da Ebola a Birnin Tarayya
-
Labarai3 days ago2027: Ombugadu Ya Yi Alƙawarin kawo Ƙarshen Rashin Tsaro
-
Labarai3 days ago’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi da Fashi da Makami A Kano
