Hedikwatar Khatam al-Anbiya, wacce ita ce babbar cibiyar da ke kula da daidaita ayyukan rundunonin sojin Iran, ta yi barazanar kai hare-hare kan gidajen jami’an Amurka...
Shugaban Amurka Donald Trump ya aike wa Iran wani daftarin shirin zaman lafiya, inda ya bayyana ƙwarin gwiwar kawo ƙarshen yaƙin da aka shafe kusan wata...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce “muna son tattaunawa da Iran” to amma kuma “babu wanda za mu yi magana da shi,” in ji Trump a...
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya ce ƙasarsa a shirye take ta taimaka wajen “sauƙaƙa tattaunawa” tsakanin Pakistan da Afghanistan bayan da rikici ya barke...
Iran ta gudanar da jana’izar mutum 60, ciki har da kwamandojin sojinta da masana nukiliya da Isra’ila ta kashe a kwana 12 da suka yi suka...
Iran da Amurka za su shiga zagaye na biyu na tattauna batun taƙaita shirin nukiliyar Tehran a yau Asabar. Masu shiga tsakani za su haɗu a...
Jami’an Iran sun ce Shugaba Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar, Hossein Amir-Abdollahian sun rasu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a wani...
Da yammacin yau lahadi ne tarin ma’aikatan ceto suka bazama wajen aiki gano jirgi mai saukar ungulu dauke da shugaba Ebrahim Raïsi na Iran, wanda wani...