Daga Abdullahi Jalaluddeen Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Kano ta ce ta kama mutane 345 tare da kwato makamai masu haɗari guda 270 a wani samame...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya kaddamar da wata runduna ta musamman mai suna Violent Crime Response Unit (VCRU)...
Daga Aminu Dalhatu Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Zamfara, CP Ahmad Muhammad Bello, ya gudanar da tarukan tattaunawa da manyan masu ruwa da tsaki da kuma...
Ƙungiyar Ci gaban Al’ummar Saminaka SAPPEF a ƙaramar hukumar Lere ta Jihar Kaduna ta bayar da gudummawar sabon injin motar Hilux ga Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya,...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayar da sabbin babura guda goma domin ayyukan tsaro ga Ofishin ’Yan Sanda na Gusau ta Tsakiya da nufin...
Gwamnatin Kano ta tabbatar da kama Muhuyi Magaji Rimingado, tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci ta jihar ranar Juma’a, inda ta yi zargi wasu ‘yansiyasa...
Shugaban kasan Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin janye jami’an ƴansanda dake gadi ko rakiyar manyan mutane domin mayar da su aikin tsaro. Cikin...
Daga Aminu Dalhatu Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Zamfara ta ce ta samu nasarar ceto mutune 25 da aka yi yunkurin sacewa, bayan wani hari da...
Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya reshen Jihar Kebbi ta tabbatar da sace dalibai ashirin da biyar daga Makarantar Sakandare ta ’Yan Mata ta Gwamnati da ke Maga...
Daga Usman Muhammad Zaria Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta yi kira ga mazauna jihar Jigawa da su kasance masu bin doka da oda, tare da...
Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Jigawa ta nemi goyon bayan kafafen yada labarai wajen tsara dabarun yaki da laifuka da kuma matsalar shan miyagun kwayoyi a...
Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Zamfara, CP Ibrahim Balarabe Maikaba, ya kawata jami’ai 390 da aka daga matsayinsu zuwa sabon mukami a rundunar. An gudanar da...
Jami’an Sashen Binciken Laifuka na Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Nasarawa (SCID) sun kama wani mai garkuwa da mutane a Kasuwar Shinge da ke Lafia, bisa...
Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Kebbi, ta kama wasu bakin haure 165 tare da mika su ga hukumar kula da shige da fice ta kasa shiyar ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam wanda ma’aikacin kamfanin rarraba wutar lantarki...