Daga Khadijah Aliyu Gwamnatin Jihar Kano ta kammala shirye-shiryen horas da matasa dubu ɗaya kan dabarun inganta rayuwa da sana’o’in dogaro da kai domin bunƙasa rayuwarsu...
Daga Yusuf Zubairu Wata ƙungiyar matasa a Ƙaramar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna ta bayyana cewa shugabanci na bai-ɗaya ba tare da nuna rinjaye a...
Daga Khadijah Aliyu Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu samari bakwai da ke shiga irin ta mata da aikata badala a wani shahararren gurin...
Kungiyar Haɗin Kan Masu Kiwo na Gargajiya ta Afirka (CORET) tare da haɗin gwiwar ECOWAS sun hada matasan da aka horar da su da manyan...
Daga Khadijah Aliyu Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da Kwamitin Jagorancin Shirin Ilimi da Ƙarfafa Matasa a Arewa maso Yammacin Najeriya (EYEPINN) wanda kungiyar Tarayyar Turai...
Matasa takwas a jihar Jigawa sun lashe tallafin kasuwanci na Naira miliyan biyu daga British Council ƙarƙashin shirin Youth Connect. Kowane ɗaya daga cikinsu ya samu...
Gwamnatin Kano ta raba kayayyakin aiki na zamani na kimanin Naira Miliyan 250 ga cibiyoyin horas da sana’o’in hannu biyu da ke Kofar Mata da Gwale,...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce yaki da talauci muhimmin mataki ne na hanzarta ci gaban tattalin arziki da samar da ayyukan yi. Ya...
Wata kungiyar matasa, Kauru Youth Ambassadors (KYA) a karamar hukumar Kauru sun nuna matukar damuwa kan yadda Barnabas Danmaigona, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kauru...
Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na horar da matasa sana’o’i daban-daban a fadin kasar nan. Sakataren Ma’aikatar Agaji da Rage Talauci, Dokta Yakubu Adam Kofar...
Kungiyar Haɗin Kan Masu Kiwon Gargajiya ta Afrika wato CORET, tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afrika ECOWAS, sun bayyana shirinsu na...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki matasa fiye da 6,000 aiki a fannoni daban-daban a fadin jihar, a kokarinta na ganin ta inganta rayuwarsu. A saboda haka...
Gwamna Umar Namadi ya jaddada kudirin gwamnatin jihar na ci gaba da kaddamar da ayyuka masu ma’ana don ci gaban jihar Jigawa. Ya bada wannan tabbacin...
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya kaddamar da taron yini biyu kan dandalin sada zumunta wanda cibiyar manema labarai ta Danmodi Media ta shirya. Taron...