Daga Yusuf Zubairu Kauru Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna sun sake jaddada goyon bayansu ga Shugaban Kasa...
Zaɓen shekarar 2027 a ƙaramar hukumar Kauru a Jihar Kaduna na iya kasancewa wanda zaɓin ‘yan takara da karɓuwarsu a tsakanin al’umma zai fi rinjayar sakamakonsa,...
Daga Yusuf Zubairu Sarkin Kauru, Zakari Ya’u Usman na biyu, ya yi kira ga al’ummar masarautar da ke Jihar Kaduna, da su ci gaba da tabbatar...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Sarkin Kauru da ke Jihar Kaduna, Alhaji Zakari Ya’u Shehu Usman, ya yi kira da a kara inganta tsaro a yankin, inda...
Siyasa na da wata hanya ta bayyana ainihin niyya ta hanyar lokaci. Taron da ɓangaren Hon. Mukhtar Zakari Chawai ya shirya kwanan nan, wanda aka sanya...
Daga Yusuf Zubairu Wata ƙungiyar matasa a Ƙaramar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna ta bayyana cewa shugabanci na bai-ɗaya ba tare da nuna rinjaye a...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Al’ummar Karamar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna sun shiga halin kaka-ni-ka-yi duba da yadda rayukansu ke kasancewa cikin hadari yayin da suke...
Wata kungiyar matasa, Kauru Youth Ambassadors (KYA) a karamar hukumar Kauru sun nuna matukar damuwa kan yadda Barnabas Danmaigona, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kauru...