Rukunin farko na maniyyata 383 daga jihar Borno ya isa garin kasa mai tsarki da safiyar yau Litinin tare da ragowar maniyyata 27 daga jihar Yobe....
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kaddamar da jirgin farko na maniyyata aikin hajjin bana a jihar. Da yake jawabi yayin kaddamarwar, Gwamna...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta yi shirye-shiryen da suka dace domin samun nasarar aikin hajjin 2024. Daraktan ayyuka na hukumar...
A yau Laraba 15 ga watan Mayun 2024 ne jirgin Najeriya na farko ya tashi da Alhazan Jihar Kebbi 423 daga filin jirgin saman Sir Ahmadu...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta samar da katafaren masauki kusa da Masallacin Harami da ke birnin Makkah na kasar Saudiyya ga Alhazan jihar...