Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta fara biyan mafi karancin albashi na naira 30,000 daga wata mai zuwa. Gwamnan...
Gwamnatin Najeriya ta ja hankalin ‘yan ƙasar da su rage yawan shan gishiri a abincinsu na yau da kullum domin kariya daga cutuka da ke saurin...
Gwamna Yusuf Ya Yi Haɗin gwiwa da Gwamnatin Ƙasar Netherland Ba ta Kan Tsaron Abinci, Sauyin Yanayi Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 13 da aka yi fataucin su a jihar. ...
Ministocin harkokin wajen Najeriya, Alhaji Yusuf Tuggar da na Jamhuriyar Benin, Olushegun Adjadi Bakaru, sun gudanar da wani taro a ranar Talata, da...
Gwamnatin Tarayya tare da hadin gwiwar kungiyar Idea Lab sun tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa shirin da gwamnatin yanzu ta yi na fitar da ‘yan Nijeriya...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta fara gudanar da bincike kan zargin rashin biyan albashi da wasu kudade na tsawon shekaru 21 ga wani...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da samarda wani da za a samar don gudanarda harkokin kasuwanci a cikinsa da haraji. Sharuɗɗan sa sun haɗa...
An dage tashin jirgin farko daga filin jirgin sama na Janar Tunde Idiagbon na kasa da kasa na Ilorin don gudanar da aikin hajjin bana na...
Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa NBTE ta ce yanzu an shigar da Tsarin Kwarewar Kwarewar Ma’aikata a Tsarin Ma’aikata na Kasa. ...
Hukumar samar da ayyukan yi ta kasa ta tabbatar da aniyar ta wajen magance kalubalen rashin aikin yi tsakanin matasa ta hanyar ba...
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayar da wa’adin ranar 7 ga watan Yulin 2024 ga masu POS su kammala rajista da Hukumar rajistar kamfanoni ta ƙasar...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasar su fara cirar kaso 0.5 cikin 100 na duk kuɗin da aka tura ta intanet a matsayin...
Manajan Daraktan Hukumar Tsare-tsare da Ci gaban Birane ta Jihar Kano (KNUPDA), Architect Ibrahim Yakub Adamu ya yi gargadin cewa duk wanda aka samu ya...
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya samu masu zuba jarin dala miliyan 600 daga kamfanin sufurin jiragen ruwa na kasar Denmark, AP Moller-Maersk, domin fadada ayyukan tashar...