Hukumomi a Najeriya sun kama mutum 50 da ake zargi da aikata almundahana ta intanet, akasarinsu ɗaliban jami’ar jihar Kwara. Hukumar EFCC mai yaƙi da yi...
Rundunar Sojin Najeriya ta gargadi masu kiraye-kirayen juyin mulki, sakamakon matsalar tsaro da kuma tsadar rayuwa da ake fuskanta a fadin kasar nan. Najeriya dai na...
Rundunar sojin saman Najeriya ta kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane a Jihar Kano. An kama jagoran ’yan bindigan ne a samame da sojoji suka...
Rundunar ‘yansandan jihar Taraba ta karrama wasu jami’anta huɗu, saboda ƙin karɓar cin hancin naira miliyan 8.5 dagha wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a...