Daga Usman Mohammed Zaria Gwamnatin jihar Jigawa ta sake jaddada kudirinta na cigaba da horas da matasa maza da mata sana’o’in hannu domin su kasance masu...
Gwamnatin Kano ta raba kayayyakin aiki na zamani na kimanin Naira Miliyan 250 ga cibiyoyin horas da sana’o’in hannu biyu da ke Kofar Mata da Gwale,...
Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyarta na magance matsalar rashin aikin yi a tsakanin matasa ta hanyar samar da tsari na ƙasa kan haɓaka sana’o’in hannu...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe sama da naira miliyan dubu dari da sittin da hudu wajen tallafawa kanana da matsakaitan masana’antu a jihar. Gwamna Umar Namadi...
Kungiyar Marayu ta Jam’iyyatu Tukaful Aytam ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna ta taimaka mata wajen gina cibiyar koyarda sana’o’i. Shugabar kungiyar, Malama Rabi’atu...